Kayan aiki

  1. Shinka
  2. Wake
  3. Farin maggi,gishiri
  4. Mai
  5. Dakakken yaji
  6. Yankakken salad,tumatur,albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki wanke wakenki ki aza samun wuta ya dahu.

  2. 2

    Bayan wakenki ya dahu sai ki dauko tunkunyar ki kisa ruwa ciki daidai yanda zai dafa miki shinkafarki kisa wakeki da farin maggi ciki ki bari ruwa su tafasa sai ki zuba shinkafar kibarta har sai kinga tatsutse alamun ta dahu ki sauke ki kaushe.

  3. 3

    Sai ki soya manki daman ki yanka kayan ganyenki.

  4. 4
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Ibrahim Abubakar
Amina Ibrahim Abubakar @cook_19666556
rannar

Similar Recipes