Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 5fulawa
  2. Manja
  3. Barkono
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Salat
  7. Cocomva
  8. Tumatir
  9. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fara kwaba fulawarki da ruwaba ki yetada da daure sannan ki murzata a inji mai yen taliya kishanyata awaji mai tsafta tabushi

  2. 2

    Sannan ki dura ruwa akab wuta yatafasa saiki zuva taliyarki aciki tadahu sosaibataye jagabba saiki sauke kisa amazubi mai kyau

  3. 3

    Sannan kisami barkunonki kidakashi tare da dunkwule yadaku sosai ki ajeye agefi sannan ki yanyanka kayan ki ki wanke kamarsu salat da cokonba da tumatur da albasar ki wanke su sufita shi kenan ace dadi lapiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes