Dafadukan shinkafa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Mai
  3. Papper
  4. Albasa
  5. Kayan dandano
  6. Kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nawanke kayan miyana na greating dinsu na dora tukunya awuta nasa Mai tare da kayan miya na soya su

  2. 2

    Sai na tsaida ruwana yadda nake bukata na barshi ya tafasa Sai nasa kayan dandano na sannan na wanke shinkafata naxuba

  3. 3

    Na sa curry da citta tare Sai na rufe na barta ta dahu Sai na sauke na xuba a plate

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes