Sirdine sandwich

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

#kanostatecookout, wannan sandwich anti mana shine a wajen cookout na December yayi dadi shine na girkawa iyalina amma ni bansa lattus ba saboda iyalaina basu cika son shi ba .

Sirdine sandwich

#kanostatecookout, wannan sandwich anti mana shine a wajen cookout na December yayi dadi shine na girkawa iyalina amma ni bansa lattus ba saboda iyalaina basu cika son shi ba .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
5 yawan abinchi
  1. Kifin gwangwani guda daya
  2. Mayonnaise cokali 2
  3. 1 TBShot chilli
  4. 1 TBSketchup
  5. Pinch of black papper
  6. Pinch of salt
  7. Pinch of chili powder
  8. 1sandwich bread
  9. 2seasoning cubes
  10. Albasa a yankata kananu
  11. 4hard boiled eggs

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan danayi amfani dasu wajen hada wannan sandwich sune kuma Wanda na lissafa a sama

  2. 2

    Dafarko zaki samu kwanki ki bare ki yankashi kananu kamar haka

  3. 3

    Saiki samu kifinki na gwangwani ki cire man daban kifin daban

  4. 4

    Saikisa a big bowl kiraba kifin biyu a tsakiyarsa zakiga kayar kifin da kuma wani zare-zare idan baki cireba zai kasance idan anzo ci zai dunga fitowa a baki ana jinsa kamar haka

  5. 5

    Saiki dagargasa kifin kamar haka

  6. 6

    Saiki hada mayonnaise dinki da ketchup da chili souce ki juyasu waje daya

  7. 7

    Saiki zubasu akan sirdine din nan naki

  8. 8

    Saiki zuba albasa wadda kika yanka kananu da kwai

  9. 9

    Saikisa chili powder,black papper da gishiri

  10. 10

    Saikisa sinadarin dandano saiki juyasu sosai kamar haka

  11. 11

    Saiki yanke gefe da gefen bread dinki kamar haka

  12. 12

    Saiki dauki daya ki shafa masa hadin sirdine din nan

  13. 13

    Saiki kawo wani bread din ki rufe ki sake shafa masa hadin ki kara kawo wani ki rufe, harki hada 4 saiki yanka yanda kikeso

  14. 14
  15. 15
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai (2)

Hussaina Abubakar
Hussaina Abubakar @cook_20369960
thank you ..amma toh haka kwae xaaci ba sai ansa oven ba?

Similar Recipes