Shinkafa da Wake

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

Labarin zuciya atambayi fuska.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Wake kofi
  2. 3Shinkafa kofi
  3. Gishiri
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Kokumba
  7. Zogala

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisaka ruwan zafi ya tafasa tare da wake bayan minti 30 ki zuba shinkafa da gishiri da ya dahu zarakiji kamshi na tashi

  2. 2

    Ki yanka tumatur albasa da kokumba ki zuba zogala yaji da kulilkuli kisaka mai kadan ki ya mustse

  3. 3

    Zaki iya dafa kwai da soya nama domin karin dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes