Pineapple whip

Yakudima's Bakery nd More
Yakudima's Bakery nd More @cook_17249948
Kano

Yanada dadi sosai

Pineapple whip

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

Yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan buta nan

  2. 2

    Zaki yanka pineapple ki cire bakin jikinta seki kwaba madarar gari da ruwa kartayi kauri kuma kartayi ruwa dai-dai

  3. 3

    Zaki hadasu gaba daya waje daya ki markadasu suyi laushi sosai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yakudima's Bakery nd More
rannar
Kano
I love exposing new delicacies
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes