Faten dankalin hausa

ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
Kaduna

#kadunastate yarona na matukar son faten dankalin Hausa shiyasa nake kokarin yi

Faten dankalin hausa

#kadunastate yarona na matukar son faten dankalin Hausa shiyasa nake kokarin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Tomatoes
  3. Tarugu
  4. Albasa
  5. Kayan dandano
  6. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na fere dankalina na yanka yanda nake so

  2. 2

    Sai greating kayan miyana nasu atukunya na soya su da manja

  3. 3

    Sai na zuba ruwa dai dai bukata naxuba dankalina aciki tare da kayan dandano narube Sai daya dahu na damaishi yadda nake buka ta ga shi kamar haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes