Kwadon lansir

ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
Kaduna

#foodfoliochalliage Ina zaune sai ga mai gida ya siyo yace nai mai kwado

Kwadon lansir

#foodfoliochalliage Ina zaune sai ga mai gida ya siyo yace nai mai kwado

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na gyara lansir dina na yanka nawanke

  2. 2

    Sannan na yanka timatir da albasa nasa ruba mai kyau na zuba kayan hadina aciki na barbada kuli da maggi na joya

  3. 3

    Shikenan muka ci abunmu akwai dadi sosai ga Karin lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu haidar
ummu haidar @cook_18642745
rannar
Kaduna
ina matukar kaunar girke kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes