Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semovita
  2. Sugar
  3. Salt
  4. Yaest
  5. Egg

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade semo dinki kisa gishiri da sugar yadda kike son zakin kisa yeast sai ki kwaba da ruwan dumi ki fasa kwanki guda daya kisa ki juya.

  2. 2

    Saiki ajiye a guri mai dumi kamar awa daya inkinga ya tashi sai ki yanka albasa inkina so in baki so sai ki daura tandar ki kan wuta sai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes