Awara

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
8 yawan abinchi
  1. Awara Daffafiya
  2. Maggi/gishiri
  3. Man suya

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki yanka Awara yanda kike son girman kisa a ruwan gishiri da maggi yadan tsimu,sai kisa mai a wuta idan ya soyu sai ki zuba awara ki juya har sai ya canza launi.Ana ci da yaji ko Sauce.

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hawwa Danketa
Hawwa Danketa @cook_19435579
rannar

sharhai

Similar Recipes