Tura

Kayan aiki

  1. 3 1/2Fulawa kofi
  2. 2Cocoa powder kofi
  3. 3Suga
  4. 2Bota kofi
  5. 2Vanilla flavor spoon
  6. 1Baking soda spoon

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba bota da suga da vanilla flavor ki hade sosae

  2. 2

    Sai ki zuba fulawa da cocoa powder a ciki a hankali kina juyawa har ki gama

  3. 3

    Sai ki kunna oven din ki gasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes