Jollof din taliya mai kayan lambu

hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Kayan miya
  3. Mai
  4. Karas
  5. Koran tattasai
  6. Nama
  7. Kayan kamshi
  8. Maggie
  9. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa taliya kar ta dahu tafashe daya sai ki tashe

  2. 2

    Ki daura mai kisa ginger and gerlic caste naki kisa albasa sai ki zuba kayan miya ki dakika grating ki soya

  3. 3

    Said ki zuba ruwan nama akai ki kara ruwa yadda zai karasa daf miki taliyr ki zuba nama Wanda kika Riga kika dafa kisa kayan kamshinki Dana dandano sai ki zuba taliyar nan ki zuba Karas dinki da kika yanka kisa curry ki rufe intayi sai ki zuba Koran tattasai sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes