Tura

Kayan aiki

  1. 500 gspaghetti
  2. Pitch of salt
  3. Ruwa
  4. Kayan miya
  5. Kayan dan dano
  6. Maumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sa ruwa a wuta dan gishiri

  2. 2

    Idan ya tafasa sai kisa spaghettin ki

  3. 3

    Bayan kamar 15min sai kiyi draining dinta a basket

  4. 4

    Sannan kiyi jajjagen kayan miyan ki

  5. 5

    Kisa mai a wuta,idan yati zafi ki kawo kayan miyan ki zuba

  6. 6

    Sannan kayan dandano,idan ya soyu daz all.ready to serve

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khairat Isah muhammad
Khairat Isah muhammad @cook_20701628
rannar

Similar Recipes