Soyayyar doya da kwai

Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
Kano

Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio

Soyayyar doya da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Inason doya sosae gskia musamman dana hada ta da sauce naji dadinta sosae#foodfolio

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wadannan sune abunda zaki bukata wajan yin wannan girkin

  2. 2

    Zaki fere doyarki ki yanka kisa gishiri da kuma sugar

  3. 3

    Sae ki Dora a wuta ki barshi ya dahu idan ya dahu kinasa fork zakiga ya shiga ciki sae ki tace ki yanka

  4. 4

    Sae ki fasa kwai kisa maggi da albasa

  5. 5

    Kisa mai a kasko idan yayi zafi sosae saki rika daukan doyar kina sawa a ruwan kwai kina soyawa idan yayi brown saw ki cire kisa a colander man ya tsane

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes