Wainar semovita

mmn Khaleel's kitchen @cook_19001811
Girki ne na mussam maidadi da faranta ran masu so gashi da saukin yi a aikace
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu bowl din ki Sai ki zuha semo din ki tare da yist dinki Sai ki juya Sai kisa ruwa ki kwaba shi da kauri Sai kisa shi a rana Don ya tashi bayan ya tashi Sai yayyanka albasa dinki tare da sugar da gishiri din nan Sai ki juya shi ki Kara ruwa kadan Sai kisa baking powder ki juya sosai Sai ki fara soya shi ana ci da miyar kabewa,eporiro,alayyahu.....
- 2
Yadda zaki gane kwabin yayi daidai shine yakan fi na shinkafa kauri da kadan
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Wainar semovita
Gaskiya wannan wainar tamin dadi sosai. Ita naci da safe a matsayin karin kumallo Ruqayyah Anchau -
-
-
-
-
Wainar gero
Ina da gero da yawa na rasa me zanci so sai kawai na yi tunanin in yi wainar gero nd I was soo mashaa Allah. Bilqees's Kitchen -
-
-
Wainar semovita
#akushidarufi Asalun girkin nan ana yi da wainar shinkafa amman wannan ma akwai dadi sosai Zainab Umar isa -
Wainar semovita da miyar taushe
Maigida na yana son waina.ko da miyar koda kulikuli shi yasa nake qoqarin yinta a gidana Ummu Khausar Kitchen -
-
-
Semovita Sinasir
Sinasir is a Northern Nigerian (Hausa) rice recipe fried like pancakes. It is prepared with the soft variety of rice, (the type used for Tuwo Shinkafa) OR Semolina/Semovita. FATIMA BINTA MUHAMMAD -
-
Wainar shinkafa da miyan jelar sa
Wainar shinkafa abinchi me dadi me kuma saukin yi,iyalina suna matukar kaunarta musamman a abinchin safe ko na dare Zara's delight Cakes N More -
Sinasir
Sinasir nada sauqin yi,anaci da miyar qanye,stew ko garin karago Amma Nafi so da miyar ganye Asiyah Sulaiman -
-
Wainar shinkafa
#akushidarufi asalin girkin anayin sane da shinkafa fara wadda ake tuwo da ita . Ummuh Jaddah -
Wainar semonvita
Inason wainar fulawa so nace lemme try wainar semo and I enjoy it. Safeeyyerh Nerseer -
-
-
-
-
-
-
Wainar shinkafa Mai Madara da kwai
Wainar shinkafar Mai Madara da kwai a duba a **kowace mace jarumace** Sa'adatu Kabir Hassan -
-
Wainar shinkafa
Ina San Masa da kuli kuma kowace irin Masa ce ta shinkafa,semo ko ta gero Ummu Aayan -
Sinasir me madarar kwakwa
#teamsokoto Sinasir abincin Hausawa ne musamman arewaci, Yana da Fadi sosai ya na da saukin yi Kumar za a iya ci a Karin kumallo, da Rana ko da dare. Sannan za a iya ci da miya, suga, Zuma ko kuli-kuli. Iyalina suna son CIN sinasir 🥰 Maryam's Cuisine -
Wainar shinkafa
Waina abuncin marmari ne,nakanyi shi lokaci xuwa lokaci ga Dadi ga sauqin Yi,👌 Hadeexer Yunusa
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11640423
sharhai