Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke kifin ki sosai kisa gishiri wajen wankewa, kibarsa yadan bushe kisoyw
- 2
Kiyi jajjagen tarugu da albasa dayawa kisoya kizuba tafarnuwa idan yasoyu ki tsaida ruwa kizuba Magi da Curry
- 3
Idan yayita dafuwa saiki dauko soyayyen kifin kizuba cikin ruwan ki Kara yanka albasa kibarsa ya Ida dahuwa kirage wuta shikenan angama
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Soyayyen kifi mai fulawa
#kitchenhuntchalenge kika yima kifinki haka zaiyi dadi sosai😋😋 habiba aliyu -
-
Farfesun kifi
Maigidana yanason kifi sosai, Kuma yanason farfesu, akan Jin Dadinsa Bai raga komai ba da Naman da Kashin duka ya cinye😍 Ummu_Zara -
-
-
Farfesun soyayyen kifi
Yana dadi sosai musamman idan kika hadashi da shinkafa da wake Fatima muh'd bello -
-
-
-
Farfesun kifi
Iyalina sunajin dadin farfesu , sun yaba sosai, harda sude hannu.💃💃💃 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Farfesun kifi
Inason kifi a rayuwa shiyasa nake kokarin gurin sarrafashi ta hanyoyi kala-kala, wannan farfesun kifin yayi dadi sosai kuma anyi santi. Umma Sisinmama -
-
Farfesun kifi
Mum Abdllh's kitchen #1post1hopeA gwada wannan farfesu yana da matukar dadi sosai. HABIBA AHMAD RUFAI -
-
Farfesun kifi
Farfesu na da muhimmanci ajiki sosai, shiyasa Ina kokarin yinsa domin gina jikin iyalina. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
Fish Pepper soup
Ina matukar son farfesun kifi domin yana daya dacikin masu Kara lpy Mufeederht Cakes An More -
-
-
Farfesun kifi
#ramadansadakaAllah yakara miki lfy d nisan kwana mahaifiyata ina tuna ki duk lkcn da zansha wannan farfeson dakikeso Zyeee Malami -
-
-
Farfesun bushashshan kifi
Bushashshan kifi yanada dadi,kamshi a girki...babu abinda mahaifina yakeso kamar farfesun bushashshan kifi...shiyasa na masa wannan farfesun Wanda mahaifiyata ta koya mun#parpesurecipecontest Khabs kitchen -
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11643120
sharhai