Shawarma mai kaza

hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568

#shawarma gaskiya shawarma abinci ne mai dadi ga gamsarwa ina Santa sosai .

Shawarma mai kaza

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#shawarma gaskiya shawarma abinci ne mai dadi ga gamsarwa ina Santa sosai .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Bredin shawarma
  2. Flour Kofi uku
  3. cokaliGishiri rabin Karamin
  4. cokaliSukari karamin
  5. Yeast 1/4 na karamin cokali
  6. Mai babban cokali guda 2
  7. Sai ruwan dumi
  8. Kayan hadin nama
  9. Tsokar naman kaza
  10. Attaruhu da albasa
  11. Tafarnuwa
  12. Danyar citta
  13. Kayan kamshi
  14. Curry
  15. Sinadarin dandano
  16. Kayan hadin shawarman na ciki
  17. Kabeji
  18. Cocumber
  19. Mayonnaise
  20. Kachup
  21. Karas

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba flour da gishiri dda sukari da yeast Sai mai Sai ki juya sosai sannan ki zuba ruwan dumi ki kwaba kar yai tauri da laushi zaki kwaba Sai ki aje kamar minti 15 ko 20

  2. 2

    In yayi Sai ki dauko ki Mirza shi yai round shafe Sai ki daura nonstick pan dinki Sai ki saka aciki zaki ga ya taso kamr haka Sai ki juya shi daya side din inyayi Sai ki sauke haka zaki tayi har ki gama

  3. 3

    Zaki dauko tskar naman Kazan ki yanka ta dogaye sirara Sai kigrating attaruhu da albasa da tafarnuwa da danyar citta Sai ki zuba acikin naman kisa mayonnaise dinki da kachup kadan kisa sauran kayan kamshinki da su Maggie da curry ki juya sosai su hade jikinsu Sai kisa a fridge yayi awanni ko ya kwana ma

  4. 4

    Sai ki dauko kisa mai a pan Sai ki soyasu Sai ki sauke

  5. 5

    Zaki yanka kabeji sirara ki goga ki yanka cocumber

  6. 6

    Sai ki hada mayonnaise da katcup ki juya su

  7. 7

    Sai ki dauko wannan biredin naki kishafa hadin su mayonnaise dinki kisa kabeji dash su karas da cocumber kisa hadin namanki duk a tsaye zaki sa Sai ki nade ta da poilpaper

  8. 8

    Sai ki Dan kara gasata Dan kayan ciki su Dan narke kadan.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes