Couscous

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Cabbage
  3. Attaruhu
  4. Albasa mai lawashi
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Curry
  8. Mai
  9. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yanka cabbage, ki jajjaga attaruhu

  2. 2

    Ki soya mai da manja ki zuba attaruhunki ki soya sama sama

  3. 3

    Sae ki zuba ruwa kamar 1cup idan ya tafasa sae ki zuba cabbage din da albasa da maggi,gishiri da curry

  4. 4

    Idan ya Dan dahu kamar 5minutes sae ki zuba couscous din ki jujjuya ki barshi ruwan jikinshi ya tsotse amma zaki rika juyawa a kai akai don karya dunkule

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes