Soyayar doya da kwai

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Knerr maggi
  4. vegetable oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki fereye doyarki kisata acikin ruwa kiwanke kisami tukunyarki maikyau kidorata akan wuta kizuba doyarnan kidapata

  2. 2

    Sannan kisauke kiajeye agefi saikedauko kwanki kifasa kisamasa maggi kikadashi daman kinzuba mai acikin pan kidora akan wuta saikidinga soyawa harkigana. Shikenan ace lpy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
SASA KHAN
SASA KHAN @s07067906495
rannar
Kano
i love cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes