Jar miya

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Zaki iya yinta ki aje a firij zata iya kwanakki Bata lalaceba

Jar miya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Zaki iya yinta ki aje a firij zata iya kwanakki Bata lalaceba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Tattasai
  2. Tarugu
  3. Tumatur
  4. tafarnuwaAlbasa da
  5. Sinadarin d'and'ano dana kamshi
  6. Nama ko kifi ko kaza
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyara kayan miya ki wankesu tas ki markada a blender ko kikai amarkada miki,

  2. 2

    Saiki wanke namanki ko kazarki ki yanka albasa Mai Dan yawa tareda tafarnuwa ki daura a wuta,

  3. 3

    Idan naman yatafasa ya tsose ruwanshi saiki zuba nikakkon kayan miyarki akan naman kirufe sucigaba da dahuwa,

  4. 4

    Bayan wani lokaci saiki duba zakiga ruwanta sun rage,saiki saiki dauko sinadarin d'and'anonki kizuba tareda gishiri da sinadarin kamshi,saiki zuba mai kirage wutar kibarta tacigaba da dahuwa kadan kadan,

  5. 5

    Bayan wani lokaci zakiji kamshi yacika gida musamman inkinsamu Corry na kwarai saiki duba zakiga Mai yafito sosai,shikenan kin kammala jar miya saiki kwashe cikin kola,zaa iyaci da farar shinkafa,ko koskos,ko sakwara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes