Tura

Kayan aiki

  1. Kwai
  2. Atarugu
  3. Albasa
  4. Tafarnuwa
  5. Magi
  6. Mai
  7. Tatasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisa man ki gawata kadan saki zuba Albasa tari da tafarnuwa zaki kiji qamshi natashi sai kizuba tarugu da tatasai ki soya sama sama sai kizuba kwanki acikin kayanmiyanki sai kisa magi kita juyawa har sai sunyi sai kijuye a pilat kingama eggs source dinki

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Umma Ruman
Umma Ruman @cook_19811177
rannar
Abuja Gwarinpa 2 , Mab Global Estate

sharhai

Similar Recipes