Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Hanta
  2. Huhu
  3. Tumbi (shaki)
  4. Nama tsoka kadan
  5. Garlic
  6. Ginger
  7. Onions
  8. Peper soup spices
  9. Curry
  10. Thyme
  11. Peper
  12. Mixed vegetables (optional)
  13. Maggi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke kayan ciki da vinegar inda bakida vinegar kiyi using lemon tsami

  2. 2

    Na dora kan wuta na kara zuba vinegar a ciki da ya tafasa guda sena sawke na zubar da ruwa,nayi hakane sabida cire karni kayan ciki,nasa wani ruwa,nasa ginger, garlic,curry, thyme,maggi,pepper,onions, na maida kan wuta na barshi ya nuna sosai senasa peper soup spices na barshi ya kara nuna na tabata komai ya nuna se na zuba mixed vegetables aciki na sawke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes