Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Bota rabin guda daya
  2. Sugar rabin Kofi
  3. Kwai daya
  4. Flawa kofi biyu
  5. Flavour
  6. Chocolate
  7. tspBaking soda rabin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko da na hada bota,sugar,kwai, flavour sai nayi mixing din su guri guda

  2. 2

    Sai a sa flawa a juya

  3. 3

    Sai ki sa baking soda ki juya idan ya hadu sai

  4. 4

    Idan ya hadu sai ki samu abin murji kiyi fadi da shi sai ki fara mulmulawa yadda kiso shape din ki

  5. 5

    Sai ki pre hitting din oven dn ki sai kisa wutar low hit sai ki gasa shi idan yayi sai sauke enjoy your snacks

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Hafsah Muhammad
Hafsah Muhammad @cook_17607894
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes