Taliyar Hausa

Ummu Adnan
Ummu Adnan @cook_15915142
Adamawa

Taliya da manja is so sweet

Taliyar Hausa

Taliya da manja is so sweet

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliyan Hausa
  2. Manja
  3. Barkono
  4. Maggi
  5. Albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki kunna wuta ki dauki tukuyya ki dauraye ki zuba ruwa ki daura akan wuta

  2. 2

    Idan ya tafasa ki dauko taliyar ki zuba ki gauraya ki rufe

  3. 3

    Idan yayi ki dauko matsami ki juye ki zuba mata ruwa

  4. 4

    Ki sa manja a wuta ki yanka albasa

  5. 5

    Aciki dadi lpy

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ummu Adnan
Ummu Adnan @cook_15915142
on
Adamawa
cooking is my fashion
Read more

Comments

Similar Recipes