Dolgano coffee

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sachet biyu na nescafe
  2. Madara
  3. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A roba xa a zuba coffee da sugar sai a xuba ruwan xafi a yi whisking nashi har sai yayi kauri.

  2. 2

    A kofin tangara xa a xuba madara da ruwa me sanyi amma kar ya cika kofin,sai a dauko wannan hadin coffee din a xuba a hankali. A sha dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Royal Blue Kitchen
Royal Blue Kitchen @cook_21537927
rannar
KANO
l am Amina Salisu by name and I have this ambition for cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes