Guava &orange juice

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Guava
  2. Orange
  3. Sugar
  4. Fresh ginger
  5. Cloves

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki fere guava dinki kicire kwallayen

  2. 2

    Kibare lemu kiyanka kicire duk bawon da qwallayen

  3. 3

    Ki kankare citta ki wanke

  4. 4

    Kizubasu dukka a blender da kaninfari ki blendin sosai

  5. 5

    Se kiyi sieving kisa sugar kadan da flavour

  6. 6

    Azuba ice cubes a cup axuba lemun

  7. 7

    Asha daii lafia!

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mimieylurv
mimieylurv @M64643
rannar
Kaduna State

sharhai

Similar Recipes