Spring rolls

Umarnin dafa abinci
- 1
Za'a tankade flour, a zuba gishiri da corn flour a juya.
- 2
A zuba ruwa a dama flour ruwa-ruwa.
- 3
Sai a dora non-stick pan a kan wuta a shafa mai kadan, sai a saka brush acikin kwabin ana shafawa a jikin pan din, idan ya gasu sai a cire, haka za'a har a gama.
- 4
Fillings din, Za'a yanka albasa, cabbage ayi grating carrots. za'a dora kasko akan wuta a zuba mai kadan a zuba albasa a soya sama-sama a zuba carrot da spices da sinadarin dandano a cigaba da soyawa ana juyawa daga karshe sai a zuba cabbage.
- 5
Za'a dauko wrappers dinnan ko sheets din da akayi a shinfida shi a zuba fillings din daga gaba a rufa sai a ninka gefe da gefen a nade kamar tabarma.
- 6
Idan an gama nadewa sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a soya.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Spring rolls
Spring rolls yn da dadi sosae duk da kansacewa nafi son samosa akan shi Amma naji dadinsa sosae .#yclass Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Crispy spring rolls
I love snacks as usualIt very important to eat this snacks...I did it to my self Meenary Delicacies -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai