Lemon kankana

Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
Kano

A Sha ayi bude Baki dashi ga Dadi ga Kara lafiya a jiki

Lemon kankana

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

A Sha ayi bude Baki dashi ga Dadi ga Kara lafiya a jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 200Kankana ta
  2. Ginger karamin yatsa
  3. Ruwa pure water daya
  4. Sugar Rabin Kofi ya danganta da son tsakinki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara kankanarki ki cire kwallayen saki gyara ginger ki ki yanka kananah sai ki dauko blander ki zuba komai ki Nika ki tace da abin tatar Koko sai kisa kankara ko kisa yyi sanyi sai Sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @Heelamatu
rannar
Kano
Ni maabociyar yin girki ce a koda yaushe
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes