Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba mai a tukunya,idan yayi zafi saiki wanke shinkafarki ki zuba kita juyawa har sai Yayi Brown saiki sauke ki tsane a colender
- 2
Zaki zuba mai kadan a tukunya saiki kawo Albasa da attaruhu da ginger garlic paste ki soya sama sama saiki zuba tumatoes dinki da kika yanka ki soya kmr 3 minute saiki zuba shinkafarki
- 3
Kisa spices dinki da seasoning saiki saka dolli seasoning dinki guda biyu ki juya sosai komai ya shiga cikin shinkafar saiki zuba tafashashen ruwa dai dai yacca zata dafamiki,kmr 10minute saiki zuba peas,carrots,sweet corn ki rufe ruwan ya karasa tsotsewa
- 4
Ki zuba soy sauce saiki juya ki kawo bell peppers dinki ki zuba shikenan saiki juya ki sauke tururin zai dafa miki bell peppers dinki
- 5
Enjoy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Palm oil rice and beans


Special fried rice


Brown fried rice


Beef and veggies stir fry


Chinese fried rice


Mushroom rice


Mandi rice


Brown rice


Brown rice


Beef and vegetable sauce with Creole Rice


My homemade kfc chicken


Vegetables fried rice


Fried Rice recipe -daga chef Meehrah Munazah gombe


Stir fry Beef


Arabian carrot rice


Cinnamon Fried Rice With Potato Salad


Lasagna


Pineapple Fried Rice


Fried Rice


Crispy chicken sauce


Chicken stir fry rice


Pepper chicken


Fish sauce


Pizza fish baguette bread


Pizza


Chakalaka sauce and white rice


Meat pie 3


Gashashe kaza da kayan lambu


Shredded chicken sauce


Fried rice

sharhai