Chin chin

miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985

Yana da dade ki hada da juice ko da tea

Chin chin

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Yana da dade ki hada da juice ko da tea

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Sugar
  3. Salt
  4. Butter
  5. Man gyada
  6. Water

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisa flour dinki a bahu kisa sugar gishiri pinch butter ki juya su hadu sosai

  2. 2

    Se kisa ruwa ki kwaba shi da Dan karfe ki juyashi ya hade

  3. 3

    Se ki dauko chopping board dinki ki Murza shi se kisa almakashi ko wuka ki yanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyerh
miss leeyerh @cook_21052985
rannar

sharhai

Similar Recipes