Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kwai biyu
  5. Tumeric
  6. tafarnuwaGarin
  7. Mai
  8. Seasoning

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko za a dafa doya har ta dafu,sai a daka shi sama sama a turmi.

  2. 2

    Za a jajjaga attaruhu da albasa,sai a zuba akan dakakken doyan tare da turmeric da garin tafarnuwa da maggi.

  3. 3

    Sai a hada shi da kyau,sai a dinga diba kadan kadan Ana mulmula shi. Bayan an gama sai a tsoma acikin ruwan kwai a soya shi har sai ya soyu. Aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Royal Blue Kitchen
Royal Blue Kitchen @cook_21537927
rannar
KANO
l am Amina Salisu by name and I have this ambition for cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes