Madarar waken suya

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Gaskiya ina matuqar son madarar waken suya kuma ina yawan yi akai akai

Madarar waken suya

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Gaskiya ina matuqar son madarar waken suya kuma ina yawan yi akai akai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti arba'in
5 yawan abinchi
  1. Waken suya kofi biyu
  2. Sugar yadda kike so
  3. Flavor cokali daya
  4. Citta madai dai ta biyu
  5. Madara (optional)

Umarnin dafa abinci

minti arba'in
  1. 1

    Dafarko zaki gyara wakenki ki jiqa shi kamar na awa daya haka seki wanke ki saka danyar seki markada.

  2. 2

    Seki yi anfani da abin tata ki fitar d dusar kamar de yadda ake inxa ayi awara

  3. 3

    Seki dora akan wuta ki tsaya ki ta jujjuyawa xakiga yana kunfa kamar awara seki cigaba d jujjuya har se kin faraji yana qamshi seki kashe wutar kibarshi y huce

  4. 4

    In ya huce sekisaka flavor, sugar da madara inkinaso sekisa a fridge yayi sanyi. Shikenn se sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes