TALIYA YARA MAI HADI

Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
Sallari,Kano Nigeria.

RAMADAN MUBARAK....🍜

TALIYA YARA MAI HADI

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

RAMADAN MUBARAK....🍜

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
1 yawan abinchi
  1. Taliya yara (Indomie noodles) leda daya
  2. Sweet pepper karami daya
  3. Albasa karama daya
  4. Jajjagen attaruhu 2 da tafarnuwa da citta
  5. Mai cokali abinci 2
  6. Sardine gwangwani 1

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki Dora mai a tukunya ki soya jajjagen sai ki tsayar da ruwa madaidaici idan ya tafasa sai ki zuba taliyar sannan ki zuba sinadari ki juya.Sannan sai ki zuba yankaken albasa da koren tattasai ki rufe bayan minti 7 sai ki sauke.Ana iya ci da Sardine ko Kwai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes