Chocolate Shake (lassi)

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
Kano State

Iftar Mubarak #FPPC

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
4 yawan abinchi
  1. Yoghut Kofi daya
  2. Madara ta ruwa Kofi daya
  3. Cocoa powder cokali biyu
  4. Grated chocolate cokali biyu
  5. Milo cokali biyu
  6. Sukari cokali uku
  7. Gishiri pinch

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Wannan sune kayan aikina dafarko Zaki samu blender dinki ki zuba madara kisa sugar

  2. 2

    Kisa cocoa powder kisa milo

  3. 3

    Kisa grated chocolate saikisa youghut saiki markada

  4. 4

    Idan kin markada shikenan kin gama akwai dadi sosai

  5. 5

    Iftar mubarak

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
rannar
Kano State
my name is Amina Mohd Sani, cooking is my fev,cooking is my hubby......
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes