Doya mai hadi

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere doyar ki yanka ta a tsaye sai ki daura a wuta ki saka dandano ki barta tayi taushi

  2. 2

    Sai yanka attarugu da albasa qanana

  3. 3

    Sai ki fasa kwai ki kada

  4. 4

    Sannan ki dauko doyar ki sata a kwai sannan attarugu da albasa sannan ki sata a fulawa sai ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes