Tsire

zhalphart kitchen @cook_15662647
Inason nama shiyasa nake sarrafashi ta hanyoyi da dama💯 #FPPC
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki jika tsinkenki a ruwa yayi awa daya (sbd bazaiyi kamu ba kuma tsinken bazaiyi baki ba gurin gashi)
- 2
Zaki yanka namanki yayi fadi saiki zuba acikin bowl kisa garin barkono,garin tafarnuwa,Maggi,gishiri kadan saiki juya saiki kawo kuli kuli ki zuba ki juya sosai
- 3
Saiki zuba mai ki juya sosai ki rufe ki barshi awa daya,bayan awa daya saiki dakko tsinke ki jera ajiki
- 4
Zaki samu wani plate ki zuba kuli kuli,Maggi,garin barkono ki juya sosai saiki dinga dakko naman kina sawa ajiki ko Ina yaji saiki jera a akan abin gashi ki shafa mai da brush shikenan saiki gasa
- 5
Shikenan kin gama😋😋dadi baa magana💯
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Soyayyen dankali da kwai
#SSMK inason dankali shiyasa nake kokarin ganin na sarrafa shi ta hanyoyi da dama.


Soyayyen dankalin turawa 2
#oct1strush agaskiya inason dankalin turawa shiyasa ina sarrafashi hanyoyi da dama


Fankasau
Ina son fulawa shiyasa nake sarrafata ta hanyoyi da dama.


Tsire
#Namansallah# inason tsire a rayuwa ta shiyasa na yanke shawarar gwada basira ta nayi a gida kuma alhmdllh tsiren nan yayi dadi sosai dan munji dadin shi sosai nida iyalina.


Tsire
Uhmm baa mgana kawai wlh homemade is the best for me💃💃 ina gayyatar @Ayshat_Maduwa65 da @jamitunau and @grubskitchen bismillah all, Allah y maimaita mna y nuna mna ta bad'in bad'ad'a amen y rabbi


Tsire


Fride Rice
Nakasance inaso cin shinkafa shiyasa nake sarrafashi ta kowane nau i


Tsire
Sakamakon Sallah laya da akayi a kwai nama kuma anaso a sarafa nama izuwa nauika kalla kalla wannan yasa na sarafa nama nayi tsire kuma yayi dadi sosai sosaiYan gidan mu nata santi#Sallahmeatcontest


Farfesun kifi
Inason kifi a rayuwa shiyasa nake kokarin gurin sarrafashi ta hanyoyi kala-kala, wannan farfesun kifin yayi dadi sosai kuma anyi santi.


Tsire me Dankali Da "Kuli"kuli
Duk abunda akasawa kuli yana mutukar dadi ki sosai Inason kuli wlh shiyasa Nike amfani dashi wajen yin abubuwa da dama #NAMANSALLAH


Tsire
Allah tsiren nan yayi dadi sosai fa uhmm 😋😋 sai dai wanda yaci kawai 😋Sirrin tsire 🍡🍢Tsire yana tafiya ne da yadda kika hada kulinki, idan kinyi shi mai dadi to babu shakka tsiren zaiyi dadi, idan bakiyi da dadi ba kuma kinsan sauran 😁😂Sannan kuma karki cika masa wutaAllah y maimaita mna na badin bada'd'a#layya


Tsire
#namansallah#ga dadi ga dandanon nashi abin alfahari ne ga wanda yayi


Tsire 😋


Miyar kubewa danya Mara manja
Oga badon kubewa danya shiyasa nake sarrafata ta hanyoyi da dama,ba manja ammafa munji dadinta


Shinkafar karas (Carrot Rice)
Sarrafa shinkafa ta hanyoyi da dama Yana da matukar amfani


Tsire
Tsire tsohon abinci ne na tande tande da makulashe akasar Hausa musamman arewacin Nigeria... Yanada dadi sosai da amfanu ajikin Dan Adam,musamman idan yaji su albasa,tumatir..baking daga kasashen wake suna sanshi sosai...abinci be da ake samo a ko ina acikin garin kano....#NAMANSALLAH


Tsire
Tsire akwai dadi😋


Tsire
#Holidayspecial😍


Jolof din makaroni da soyyayan nama
Inaso makaroni shiyasa kowane bayan kwana biyu nake sarrafashi nauinaui


Tsire gashin kasko
A gsky ina son cin tsire sosai a daa saidai n aika a siyomin amma ynx sbd halin d muke ciki n lockdown babu damar siyowa shine nace bara na gwadayi ko Allah zai sa yayi dadi kuma alhmdllh nayi kuma yayi dadi fiye d wanda ake siyomin ma dg wannan lkcn babu ni babu siyan tsire Inshaa Allah sai dai nayi abuna a gida sbd iyalai na sunyi farin ciki sosai d wannn tsire


Pan grilled tsire
Yana da dadi sosai😋😋😋


Tuwon shinkafa da miyar kuka
Inason tuwo sosai shiyasa nake yinshi da miya kala kala


(Brown spaghetti)soyayyar taliya me kayan lambu
#TaliyaTaliya tana daya daga cikin abincin danakeso shiyasa bana gajiyawa da cinta kuma Ina sarrafata ta hanyoyi da dama


Suya yaji (yajin nama)
#layyaInason wannan yajin sosai duk sallah nakan yi ne domin cin Nama na


Dafadukan dankalin hausa
Muna son dankalin hausa Nida Family na na kan sarrafashi ta hanyoyi da dama dan jindadinmu.


Soyayyiyar doya me hadi
Na kasance Ina son doya shiyasa a koda yaushe nake sarrafata ta hanyoyi da dama sabida iyali na su rika jindadi wurin ta bazasu kosa ba


Tsire
Na gasawa yarana gashin gida akwai dadi sosae😋


Samosa
# katsina .inason samosa sosai nida mijina inyaji nama yana Dadi sosai Kuma inayin nasaidawa ko biki ko suna .


Soyayyar kaza mai kwai
Maigidana yana son kaza sosai shi yasa nake sarrafata ta hanyoyi daban daban


Tsire 2
Hmmm ba'a cewa komai game da wannan tsire nayi shine ba tare da tsinke tsire ba wannan tsire ne na musamman danayi shi da sallah sbd a lokacin sallah akwai nama sosai kuma duk yawan ci soyashi akeyi nikuma ganin hk yasa nace bara nayi tsire da wani sai na soya sauran kuma alhmdllh yayi dadi sosai iyalai na sunyi farin ciki sosai kuma sunji dadin shi bakin danayi a sallah sunci sosai kuma ya musu dadi alhmdllh ala kullu halin😀😁 #sallahmeatcontest

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12606707
sharhai