Farfesun kifi (tilapia fish)

Ashmin Kitchen 😋🍜
Ashmin Kitchen 😋🍜 @Aishatu002
Maiduguri

Girki ne mai matukar Dadi sosai🤑😋ga amfani ajikin dan Adam 🙅

Farfesun kifi (tilapia fish)

Girki ne mai matukar Dadi sosai🤑😋ga amfani ajikin dan Adam 🙅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Albasa
  2. Attaruhu
  3. Tafarnuwa
  4. Citta
  5. Kanunfari
  6. Masoro
  7. Lemon zaki
  8. Magi
  9. Onga
  10. Curry
  11. Tilapia fish 🐟
  12. Habba
  13. Hulba
  14. Gyadar miya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa wanke kifin sosai ciki da waje,sai abarshi ruwan ya tsantsame,sai a Saka a fulawa Kamar yadda kuke gani a hoton Nan👇

  2. 2

    Sai a daura mai a wuta yayi zafi sai kusa kifin ya soyu yayi ja Kamar haka.. bayan ya soyu sai a ajiye a gefe🧡

  3. 3

    Zaki jajaga kayan miyarki Kamar haka👇sai a naimi tukunya mai tsafata a daura a kan wuta,sai azuba kayan hadin acikin tukunya,lemon Kuma a Saka a tsakiyar kifin asa ruwa kadan

  4. 4

    Yadahu Kamar gaka👇

  5. 5

    Humm🤑🤑amarya uwar gida kar kubari abaku labari🙅......aci Dadi lafiya😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashmin Kitchen 😋🍜
rannar
Maiduguri
cooking is my hubby 😋
Kara karantawa

Similar Recipes