Custard

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

😋😋😋😋

Custard

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
1 yawan abinchi
  1. Custard (vanilla flavour)
  2. Sugar
  3. Madara
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Ki daura ruwa akan wuta ya tafasa...sai ki Debi garin custard naki ki dama da ruwan sanyi....ki kashe wutanki sai ki juye damamen custard din a tafasashen ruwan ki kada zakiga yayi kauri....sai ki juye ki zuba sugar da madara😋😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

sharhai

Similar Recipes