Ferfesun kayan ciki

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Anty Ummi.
Anty Ummi. @cook_20578721
Gombe
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan ciki
  2. Mai cokali biyu
  3. Maggi
  4. Tafarnuwa
  5. Citta kananfari
  6. Ongo
  7. Attarugu albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki Jara kayan ciki kicire duk dottin Saiki daura akan wuta kiyanka albasa da ruwa da citta da kananfari Saiki rufe

  2. 2

    Inya fara nuna Saiki saka sauran kayan kamshi Saiki saka attarugu da su maggi Saiki saka Mai kirufe yaci gaba da nuna Zakiji Yana kamshi Saiki Kara saka mashi albasa Saiki rufe inyayi kisauke aci Dadi lfy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Anty Ummi.
Anty Ummi. @cook_20578721
rannar
Gombe
I'm very simple and love cooking Indo mie ,and baking cake.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes