TALIYAR HAUSA/TALIYA MURJI

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
2 yawan abinchi
  1. Fulawa kofi biyu da Rabi
  2. Gishiri rabin cokalin shayi
  3. Mai cokali abinci uku
  4. Bakar hoda kwata cokali shayi
  5. Ruwa yanda ake bukata

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki hada busasun kayanki a guri daya bayan jin tankade fulawa sai ki murzasu ki mutsitsika su game jikinsu sai ki zuba ki kwaba kwabin kaman na meatpie kada yayi ruwa kada yayi tauri.

  2. 2

    Ki kwaba ya hade jikinsa sai ki aje a gefe ki rufe ya tsimu sannan ki dako injin Murza taliya ki gutsuro kwabin fulawar ki dan fadada shi ki shafe da garin fulawa sai ki murza shi yanda kike da bukatarsa.Idan an gama wasu suna shan yawa ta bushe wasu kuma haka suke dafawa a danya,tana dadi a jallof,da miya ko Mai da Yaji.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes