Bread samosa

kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086

Delicious 😋 😋 😋

Bread samosa

Delicious 😋 😋 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biradi me yanka yanka
  2. Nama
  3. Egg
  4. Garin biredi
  5. Attaruhu
  6. Albasa
  7. Maggi
  8. Curry
  9. Gishiri
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A silala naman da maggi da gishiri, curry, albasarki. Idan yayi laushi sai a markadashi ko a daka, axuba attaruhun da albasa bayan an markada da kwai, asa spices din sann a soya.

  2. 2

    Ayanke gefen beredin sai a flatting din sa.

  3. 3

    Ayi nadin irin n samosa ai xuba filling din a rufe.

  4. 4

    Asaka acikin kwai sai a sa, agarin biredin sann a soya aci dadi lpia

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086
rannar

Similar Recipes