Tuwon madara

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Anty Ummi.
Anty Ummi. @cook_20578721
Gombe
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupMadara
  2. cupSugar kasan
  3. 1Vanilla cukali
  4. Ruwa ludayi daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zakisa sugar da ruwa Saiki ta juyawa sai yayi kauri Saiki saka vanilla Saiki juye Madara Kita juyawa inkisa madaran Saiki kashe wutan Saiki shafa Mai atire kijuye ki bazashi kiyanka shike Nan aci Dadi lfy

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Wanda aka rubuta daga

Anty Ummi.
Anty Ummi. @cook_20578721
rannar
Gombe
I'm very simple and love cooking Indo mie ,and baking cake.
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes