Chicken pastry

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Masha Allah kwana biyu ban haw cookpad ba sabida lockdown yasa ayuka gida suyi yawa ama Alhamdulillah gashi yaw nazo muku da recipe na fulawa mai dadin🥰

Chicken pastry

Masha Allah kwana biyu ban haw cookpad ba sabida lockdown yasa ayuka gida suyi yawa ama Alhamdulillah gashi yaw nazo muku da recipe na fulawa mai dadin🥰

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. and half cup flour 1
  2. 1/2spoun sugar
  3. 1/2spoon yeast
  4. Pinch of salt
  5. 2tablespoon olive oil
  6. Chicken breast
  7. Onions
  8. Garlic, ginger
  9. Maggi and seasoning
  10. Curry and spices
  11. Red,yellow and green peper

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki hada flour da sugar,salt

  2. 2

    Kisa yeast,da olive oil kiyi making soft dough ki barshi for 1 hour ya tashi

  3. 3

    Kami ya tashi kisa oil kadan a pan kisa onion, chicken breast, maggi,curry and spices

  4. 4

    Kidan soya sama sama inda ya sake color kiyanka su bell peppers dinki ki zuba seki sawke ki juye yasha iska

  5. 5

    Ga flour dinmu ya tashi kiyi rolling dinsa da fadi sosai

  6. 6

    Seki samu wani abu kicire round shape seki yanka tsakiya shi da wuka ya baki star shape

  7. 7

    Seki zuba tomato sauce ki dawko nama kisa seki linke yadan nayi a picture din

  8. 8

    Seki shafa ruwan kwai kisa olive a kanshi sana seki barbada ridi kisa a oven

  9. 9

    Inda ya gasu kisa serving,Enjoy

  10. 10

    Sawra fulawa shine nayi buntie shape dashi

  11. 11
  12. 12
  13. 13
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes