Beans ball

Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
Kano

😍😋😋Godiya ga maryama's kitchen yayi dadi sosai da sosai👌

Beans ball

😍😋😋Godiya ga maryama's kitchen yayi dadi sosai da sosai👌

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dafaffen wake (3cups)
  2. Soyayyen kifi sokumbiya (shredded)
  3. Attaruhu da albasa(a jajjaga)
  4. Curry,magi,onga,salt,pinch of garlic
  5. For coating
  6. 1 cupflour
  7. Halftspn baking powder
  8. Mai
  9. Halfmaggi
  10. Pinchcurry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki gyara wakenki ki wanke shi ki zuba a tukunya kisa curry da gishiri ki tafasa shi sai ki tsane a kwalanda ki ajiyeshi a gefe.

  2. 2

    Sai ki daka shi yayi laushi,ki zuba spices dinki,jajjagen attaruhu,da shredded fish dinki aciki.

  3. 3

    Ki juya shi sosai yadda zai hade jikinsa,sai ki dinga diba kina molding dinshi in cycle shape har ki gama.

  4. 4

    Sai ki dakko flour dinki kisa maggi da curry kadan sai ki sa ruwan dumi ki kwaba shi yayi kauri sai ki dinga tsoma beans ball dinki a ciki.

  5. 5

    Ki sa a mai,mai zafi ki soya har ki gama.

  6. 6

    Done.........😍yana da dadi sosai ga sauki wajen yin shi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

Similar Recipes