Hadin gyada da ayaba

Najma
Najma @cook_13752724
Kano

Wannan uwargda da amarya idan kikayi hadin Nan na tabbata sekinmin addua

Hadin gyada da ayaba

Wannan uwargda da amarya idan kikayi hadin Nan na tabbata sekinmin addua

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti biyar
mutum daya
  1. Ayaba_uku
  2. Gyada me gishiri_ Rabin kopi
  3. Madara ta ruwa
  4. Siga ko Zuma kadan

Umarnin dafa abinci

minti biyar
  1. 1

    Dafarko xakisamu kwanonki me tsabta ki bare ayabarki ki yayyanka dede

  2. 2

    Kisamu gyada me gishiri ki gyarata kicire bayan

  3. 3

    Seki xuba akan ayaban ki kawo Madara da sugar Kisa kijuya kishanye.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

Similar Recipes