Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki hada su wakenki kikai Anika yayi laushi
- 2
Saiki tankade kisa kuka kisaka kanwa kadan Saiki kwaba da ruwan dumi in ruwan ya tafasa
- 3
Saiki diga inya nuna Saiki sauke Saiki zuba Masa ruwan sanyi adauraye
- 4
Sai atsame shi saka Masa sauran kayan hadinsa gashinan yanda yayi aci Dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Hadin garin dan wake
Wannan hadin idan kika iya yar uwa baki ba sayen garin dan wake😁Zama ki iya yi kina saedawa #teamsokoto hafsat wasagu -
-
-
Dan Wake
Wannan hadin wadataccen (rich) Dan wake ne. Yana matuqar riqe ciki.#yobestate Amma's Confectionery -
-
-
Dan wake
Ina son duk wani abu dayashafi flour Dan HK dan wake yanacikin abubuwan danake so😍😋😋😘 Sam's Kitchen -
Dan wake
Ina matukar son Duk wani abu daya danganci fulawa don hk Dan wake yana dg ciki abubuwan d nake matukar kauna Umm Muhseen's kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dan wake
Yarinyata tana son Dan wake sosai so nakanyi Mata domin tafiya Makaranta. #BacktoSchool. #teamBauchi Yar Mama -
-
-
-
Dan wake
Dan wake abincin gargajiya ne , iyalina suna son girkin gargajiya, don haka sunji dadinsa sosai💃💃💃😋😋 Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13171014
sharhai