Banana Shake

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

Kasancewa ta me son ayaba yasa nake matukar son banana shake😋😋😋

Banana Shake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Kasancewa ta me son ayaba yasa nake matukar son banana shake😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
1 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    Da farko zaki bare ayabanki ki rarraba gida biyu zuwa uku ya danganta da yanayin girman ki zuba a blender ki zuba madaran gari, madaran ruwa,sugar,kankara da dan flavour kadan kiyi blending

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

sharhai

Similar Recipes