Peppered chicken

Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
Bompai Kano

Wannan papper chicken din na daban ne nayi ma wani Mara lpia ne koma yaji dadin sa sosae

Peppered chicken

Wannan papper chicken din na daban ne nayi ma wani Mara lpia ne koma yaji dadin sa sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman kaza
  2. Garlic paste
  3. Ginger
  4. Attaruhu
  5. Tumatur
  6. Albasa
  7. Seasoning
  8. Palm oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu Kazan ki sae ki wanke bayan kin wanke sae ki tafasa shi ki zuba Miki kayan kamshi da sinadarin ya dahu.sai ka samu kasko ki soya Kazan

  2. 2

    Ki wanke attaruhu,albasa da tumatur bayan kin wanke sae ki jajjaga shi.ki samu tukunya ki daura a kan wuta sae ki zuba manja tare da albasa ya soyu kadan

  3. 3

    Sae ki kawo tumatur da attaruhu ki zuba kina juyawa a hankali

  4. 4

    Sae ki kawo garlic paste,ginger,curry da seasoning naki ki zuba a karshe ki zuba soyayyiyar kaza ki juya shi yadda komi zae shiga ci sae a barshi yayi 5min shikenan an gama

  5. 5

    Dadi juicy da flavour duk ya fito

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumieaskar
Sumieaskar @cook_14164703
rannar
Bompai Kano
cooking is ma hobby
Kara karantawa

Similar Recipes