Biskin Shinkafa

Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
BORNO STATE

😋😋😋

Biskin Shinkafa

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mintuna
2 yawan abinchi
  1. Barzazan shinkafa
  2. Mai
  3. Gishiri
  4. Ruwa

Umarnin dafa abinci

15mintuna
  1. 1

    Ki daura ruwa da dan gishiri akan wuta ya tafasa,sai ki debo barzazan shinkafa ki zuba mai ki gauraya sai ki samu muciya ki tuka mai kyau idan yayi kauri sai ki rage wutan ki barsa ya nuna a hankali...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Alhaji Garba
Maryam Alhaji Garba @cook_14157782
rannar
BORNO STATE

sharhai

Similar Recipes