Kayan aiki

  1. Barxaxxar shinkafa
  2. Zogala
  3. Albasa
  4. Yaji
  5. Maggi
  6. Tafarnuwa
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Dora ruwa tukunya saiki rufe daganan sai ki tankade shinkafar saiki wanketa saiki wanke zogala kisa ki yanka albasa kisa gishiri da magi saiki motsa ki dauko gwagwa ta karfe kisadambun saiki aza a Sama tukunya kisa marfi ki rufe in akwai inda suraci ke fita saiki kwaba kuka ki sa a wurin kibar shi sai yayi

  2. 2

    Bayan ya fahu saiki daka yaji kisa maggi da tafarnuwa sannan kisoya mai ASA aci

Gyara girkin
See report
Tura

sharhai

Wanda aka rubuta daga

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

Similar Recipes